Rundunar ‘yan sandan Nigeria tayi nasarar kame wasu manya-manyan barayi.
Su dai wadannan barayin suna aiwatar da wannan mummunar sanaar tasu ce akan hanyar Abuja zuwa Kaduna.
Wasu daga cikin barayin sun bayyana rashin aikin yi a matsayin dalilin da yasa suka shiga sata.
Rundunar ‘yan sandar tace ba zatayi kasa a gwiwa ba har sai ta murkushe masu wannan mummunar sanaar cikin kasa.
No comments:
Post a Comment