Tuesday, 9 January 2018

Wasu Matasa Daga Afirka Sun Kafa Kungiyar Bunkasa Harshen Hausa

An kafa wasu kungiyoyin matasa daga kasashen Afirka wadanda manufar su ita ce bunkasa harshen Hausa a makarantun da ke kasashen Afirka.
Wannan ne yasa suka samar da wata gidauniya da zata taimaka musu domin cimma wannan manufar tasu.
Kungiyoyin sun tafi birnin Yamai domin ganawa da wasu shugabannin al’umma da zasu nemi taimakon su.
Haka kuma kungiyar tace zata tafi Nigeria domin neman irin wannan taimakon.

No comments:

Post a Comment

Featured post

[Album] Best Of Nura M Inuwa (Manyan Mata)

Kamar yadda kuke gani aiki ya riga ya kawo gaban koshi.  Saboda haka muna taya wannan mawaki ganin ya fitar da wannan wakoki domin farantawa...

Subscribe For Latest Update

Ads Here